fidelitybank

Tankar Man Fetur ta kuma bindiga a Adamawa

Date:

Rahotanni daga Yola, babban birnin jihar Adamawa da ke arewa maso gabashin Najeriya na cewa gobara ta tashi a lokacin da wata tankar dakon man fetur ke sauke mai a wani gidan mai da ke birnin, sai dai lamarin bai kai ga asarar rai ba.

Gobarar ta faru ne a kan titin Numan kusa da filin jirgin sama na jihar Adamawa.

Zuwa yanzu ba a gano musabbabin gobarar ba sai dai lamarin ya janyo fargaba da ya kai ga dandazon mutane sun toshe hanyar shiga birnin.

An kuma tura jam’ian tsaro wurin domin kare mutane da kuma hana su zuwa É—ibar man.

Wannan ibtila’i na gobara ko faÉ—uwar tankar mai na cigaba da zama babbar matsala a Najeriya inda ko a ranar 18 ga watan Janairun wannan shekarar, aÆ™alla mutane 86 suka mutu yayin da wasu 55 suka jikkata a lokacin da suke É—ibar mai bayan fauwar wata tankar mai.

Ko a bara ma an samu haÉ—urran tankar dakon man fetur da ya yi sanadiyyar mutuwar É—aruruwan mutane da kuma asarar dukiya.

dailysun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp