fidelitybank

Taliban za su gana da wakilan Amurka

Date:

A na sa ran manyan jami’an kungiyar Taliban za su gana da wakilan Amurka da kasashen Turai a Norway.

Wakilan Taliban mai mutum 15, wanda mukaddashin ministan harkokin ta, Amir Khan Muttaqi ke jagoranta, za su kuma gana da wakilan masu fafutuka na Afghanistan.

Har yanzu babu kasar da ta amince da sabuwar gwamnatin Taliban, to amma wata jami’ar diflomasiyyar Norway, Lisa Golden, ta ce, tattaunawar na da matukar muhimmanci, saboda halin kunci da bukatar taimakon da ā€˜yan kasar ke ciki wanda lamarin ke kara muni a kowacce rana.

Majalisar Dinkin Duniya, ta yi gargadin cewa, kasha 95 cikin 100 na ā€˜yan Afghanistan ba su da isasshen abinci.

nigeria news(punch)

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Farashin Shinkafa zai cigaba da sauka – BUA

Shugaban rukunin kamfanonin BUA, Abdul Samad Rabiu, ya alʙawarta...

An kashe mutane 10 a wani sabon rikici da ya ɓarke a Filato

Aʙalla mutabe 10 ne aka kashe tare da sace...

Duk da sauʙin da aka samu har yanzu Abuja na fuskantar hauhawar farashi

Duk da cewa hukumar ʙididdiga ta ʙasa NBS, ta...

Hauhawar farashi ya ragu da kaso 23.71 a Najeriya – NBS

An samu raguwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya daga...

Fiye da mutane 100 Makiyaya aka kashe a Jos

An ruwaito cewa an kashe wani makiyayi guda da...

Tinubu ka kori shugaban JAMB – Sowore

Dan siyasa mai fafutuka, Omoyele Sowore, ya yi kira...

Majalisa ta yi watsi da ʙudirin karɓa-karɓa

Majalisar wakilai ta yi watsi da wani ʙudirin doka...

Labarin mu na kaiwa Ƴan Bindiga abinci ʙarya ne – Ƴansanda

Rundunar Ę“ansandan Najeriya ta musanta rahotannin da ake yaɗawa...

Ba za mu yarda mu mutu a cikin PDP ba shi yasa muka koma APC – Sanatoci

Sanatocin Najeriya uku da suka fito daga jihar Kebbi,...

Sojoji sun tarwatsa wajen da ake hakar man fetur ba bisa ka’ida ba a Rivers

Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya, NNS, Pathfinder, ta tarwatsa...

Dan Tinubu Seyi da sauran ‘yan Siyasa sun fara neman kujerar gwamnan Legas

Siyasar Legas na kara ruruwa na neman maye gurbin...

Mayakan IS sun yi wa Sojojin Najeriya barna a kwana biyu

Mayaʙan IS sun ʙara kai wa sojojin Najeriya hari,...
X whatsapp