fidelitybank

Taliban za su gana da wakilan Amurka

Date:

A na sa ran manyan jami’an kungiyar Taliban za su gana da wakilan Amurka da kasashen Turai a Norway.

Wakilan Taliban mai mutum 15, wanda mukaddashin ministan harkokin ta, Amir Khan Muttaqi ke jagoranta, za su kuma gana da wakilan masu fafutuka na Afghanistan.

Har yanzu babu kasar da ta amince da sabuwar gwamnatin Taliban, to amma wata jami’ar diflomasiyyar Norway, Lisa Golden, ta ce, tattaunawar na da matukar muhimmanci, saboda halin kunci da bukatar taimakon da ā€˜yan kasar ke ciki wanda lamarin ke kara muni a kowacce rana.

Majalisar Dinkin Duniya, ta yi gargadin cewa, kasha 95 cikin 100 na ā€˜yan Afghanistan ba su da isasshen abinci.

nigeria daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

‘Yan Arewa su dakata da neman mulki har zuwa 2031 – Sakataren Gwamnati

Sakataren gwamnatin tarayya, SGF, George Akume, ya yi kira...

Matatar Dangote ta janye ʙarar da ta shigar kamfanin NNPCL a kotu

Matatar man Dangote ta janye ʙarar da ta shigar...

Ba mu baiwa Obi shawara ya janye daga takara ba – Kungiyar Inyamurai

Kungiyar koli ta al’adun kabilar Igbo, Ohanaeze Ndigbo Worldwide,...

Dole ne APC ta bar mana kujerar mataimakin shugaban kasa – ANPP

Tsagin tsohuwar jam'iyyar All Nigeria Peoples Party wato ANPP...

Gwamna ya nada Sarkin Gusau

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da naɗin...

‘Yan Bindiga sun yi ikirarin kashe Daliban koyon aikin lauya a Benuwai

Ƴanbindiga da suka yi garkuwa da ɗaliban makarantar samun...

Tinubu ya gwangwaje tawagar Super Falcons da ruwan daloli da gidaje a Abuja

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bai wa ʓan wasan...

Super Falcons ta sauka a Abuja tare da yin zagayen nuna kofi

Tawagar Super Falcons ta Najeriya sun isa Abuja bayan...

Za a fuskanci katsewar wutar lantarki a Legas tsawon kwana 25

Masu amfani da wutar lantarki a jihar Legas na...

‘Yan Najeriya ku daina bayar da bayan katin dan kasar ku – NIMC

Hukumar Kula da shaidar ɗan ʙasa (NIMC), ta bayyana...

Likitoci a Legas sun fara yajin aiki saboda rage musu albashi

ʘungiyar likitoci ta Legas (Medical Guild), wacce ke ʙarʙashin...

Yan Bindiga sun yi wa Mutane 38 yankan Rago a Zamfara

Ƴanbindiga sun kashe wasu mutum 38 ta hanyar yi...
X whatsapp