fidelitybank

Takarar Shugaban Kasa: Gwamnan Banki ya sayi fom din Naira miliyan 100

Date:

Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN) Godwin Emefiele ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023 a karkashin jam’iyyar APC mai mulki.

Emefiele ya bayyana cewa, ya shiga takarar shugaban kasa ne jim kadan bayan ganawarsa da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar shugaban kasa da ke Abuja, ranar Juma’a.

Rahotanni sun bayyana a ranar Juma’a cewa Emefiele ya karbi fam na miliyan 100 na zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC.

Wannan ci gaban na zuwa ne bayan makonni da aka kwashe ana cece-kuce game da burin gwamnan CBN na shugaban kasa.

A watan Fabrairu, yayin da yake mayar da martani game da cece-kucen da ake tafkawa a game da sha’awar sa a zaben, Emefiele ya ce zai bar kaddarar sa sosai a hannun Allah.

A watan Maris din da ya gabata, an baje hotunan yakin neman zaben gwamnan CBN a filin taro na Eagle Square da ke Abuja, inda ake gudanar da babban taron jam’iyyar APC na kasa.

yola news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Taimakon da Dantata ya ke yi wa Al’umma tarihi ba zai manta da shi ba – Akpabio

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana alhininsa...

Gwamnan Kano ya sauya wa hukumar Wasanni suna

Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya sauya wa...

Dalilin da ya sa Wake ya karye a Najeriya – Ƙungiyar Manoma

Ƙungiyar manoman wake a kasar nan, ta bayyana amfani...

Masu shan Taba Sigari sun shiga rudani a Faransa da firgici

A yau ne sabbin dokokin hana shan taba a...

Ni da Wike tif da taya ne – Fubara

Dakataccen gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya ce, babu...

Za a yi jana’izar Dantata a ranar Litinin

Babban sakataren marigayi Alhaji Aminu Dantata, Mustapha Abdullahi Junaid,...

Talauci da rashin tsaro na iya barazana ga zaɓen 2027 – Rahoto

Ƙungiyar fafutikar kare haƙƙin ɗan'adam da tabbatar da dimokuraɗiyya...

Tinubu ya aike da sakon ta’aziyya ga iyalan Dantata

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya aike da saƙon ta'aziyarsa...

Dangantaka tsakanin Amurka da Canada ta yi tsami

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce zai yanke dukkan...

An yi jana’izar Kwamandojin sojinta da masana nukiliyar Iran da Isra’ila ta kashe

Iran ta gudanar da jana'izar mutum 60, ciki har...

Za a binne Attaijirin dan kasuwar nan na Kano Dantata a Dubai

Allah ya yi wa attajirin ɗan kasuwar nan na...

Dalori ne ya maye gurbin Gnaduje a shugabancin APC

Mataimakin shugaban jam'iyyar APC na yankin arewa, Ali Bukar...
X whatsapp