fidelitybank

Takaitaccen ɓarna Isra’ila ta yi mana a harin da ta kai mana – Iran

Date:

Iran ta bayyana cewa harin baya-bayan nan da Isra’ila ta kai kan yankinta da yammacin Juma’a, ya haifar da ‘iyakar barna ƴar ƙarama’.

Hakan ya biyo bayan hare-haren da Isra’ila ta kai a kasar da fashewar abubuwa da dama.

Al’ummar Islama ta ce tsarin tsaronta ta sama ya yi nasarar bibiyar tare da tinkarar “zargin Isra’ila”.

Ya ce, duk da haka, an samu takaitaccen barna da aka yi a wasu wurare, in ji kamfanin dillancin labarai na Reuters.

Rundunar tsaron saman Iran ta ce Isra’ila ta kai hari kan cibiyoyin soji a lardunan Tehran, Khuzestan da Ilam.

Sojojin Isra’ila sun ce a ranar Asabar sun kammala kai hare-hare ta sama kan kasar Iran, kuma sun yi luguden wuta kan cibiyoyin kera makamai masu linzami, na’urorin harba makamai masu linzami da jiragen sama da dai sauransu a yankuna da dama na kasar.

A cikin wata sanarwa da rundunar sojin ta fitar ta ce: Bisa bayanan sirri, jirgin IAF ya kai hari kan cibiyoyin kera makamai masu linzami da aka yi amfani da su wajen kera makaman da Iran ta harba wa kasar Isra’ila a shekarar da ta gabata.

the sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...
X whatsapp