Fitaccen Malamin Addinin Musulunci, wanda ya yi fice a fannin Hadisi, Dakta Ahmad Muhammad Bamba, ya rasu.
Iyalan marigayin ne su ka sanar da rasuwar...
Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya bayar da shawarar a ƙona dazukan arewa domin kakkabe ɓarayin daji da suka addabi yankin.
“Na sha faɗa cewa,...