Ƙungiyar Dillalan Man Fetur ta Ƙasa, IPMAN ta tabbatarwa ƴan ƙasa cewa za ta wadatar da man fetur a ƙasa yayin bukukuwan Kirsimeti.
Shugaban ƙungiyar...
Wani ƙaramin kamfanin sarrafa shinkafa da ke kasuwar ƴan shinkafa a Ƙaramar Hukumar Kura ta Jihar Kano ya ƙone ƙurmus sakamakon tashin gobara.
Gobarar ta...