fidelitybank

Tabbas ni ne wanda zai cire tallafin man fetur a Najeriya – Peter Obi

Date:

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, LP, Mista Peter Obi, ya bayyana tsarin tallafin man fetur da ake yi a halin yanzu a matsayin zamba, yana mai cewa zai bayar da wani zabi, idan aka zabe shi a matsayin shugaban kasa.

Da yake magana jiya a wata hira kai tsaye a gidan Talabijin na Arise, dan takarar shugaban kasar ya ce tallafin man fetur ba shi da alfanu ga tattalin arzikin kasar, inda ya yi alkawarin ba zai barnatar da dala biliyan 40 a matsayin tallafi kamar yadda a halin yanzu gwamnatin APC k yi ba.

Biyan tallafin man fetur ya lakume Naira Tiriliyan 1.27 a cikin watanni biyar da suka wuce, kusan kashi 31 cikin 100 na Naira Tiriliyan 4 da aka tanada a shekarar.

Hakan ya janyo rugujewar ribar man fetur yayin da Kamfanin Mai na Najeriya, NNPC, ya kasa tura kudaden shiga zuwa asusun tarayya.

“Mun kashe sama da dala biliyan 40 wajen bayar da tallafi. Adadin kudin da muka kashe a fannin ilimi a cikin shekaru 10 da suka gabata ya kai kimanin Naira tiriliyan 8 kimanin dala biliyan 20’’ in ji shi.

legit news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp