fidelitybank

Taba Sigari na kashe ‘yan Najeriya 29,000 duk shekara – Bincike

Date:

Wani mai bincike kan ci gaban tattalin arziki a Afirka ya ce, taba sigari na sanadin rayukan ‘yan Najeriya 29,000 a kowacce shekara.

Austin Iraoya da ke aiki da cibiyar tattalin arziki ta Afirka ya ce ‘yan Najeriya na kashe naira biliyan 526 wajen shan sigari da neman maganin cututuka da taba ke haifarwa.

Jaridar Daily Trust a Najeriya ta rawaito, Mista Austin na cewa wannan al’amari na yin mumunan illa ga tattalin arzikin kasa.

Kuma a cewarsa gwamnati na samun harajin kashi 10 cikin 100 ne kacal, na wadannan kuɗaɗe da ake ɓarnatarwa wajen shan sigari.

Waɗannan bayanai nasa na zuwa ne a lokacin bikin ranar yaƙi da shan taba sigari da aka gudanar a birnin Tarayyar Najeriya wato Abuja a jiya Litinin.

latest news in nigeria today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp