fidelitybank

Super Falcons ce ta goma a matakin hukumar kwallon kafa ta duniya

Date:

Super Falcons ta Najeriya ta kasance ta 10 mafi kyawun kungiya a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA da aka kammala a shekarar 2023.

Zakarun Afirka sau tara ba a doke su ba a gasar rukuni-rukuni inda suka zo na biyu bayan Australia mai masaukin baki.

Sai dai an fitar da ‘yan wasan yammacin Afirka a zagaye na 16, inda suka yi rashin nasara da ci 4-2 a bugun fanariti a hannun ‘yan wasan Zakarun Uku na Ingila.

Kamar yadda FIFA ta fitar, Super Falcons na gaba da Jamus da Brazil.

Tawagar Randy Waldrum ita ce wadda ta fi fice a Afirka a gasar.

Spain ta doke Ingila da ci 1-0 a wasan karshe inda ta lashe gasar cin kofin duniya ta mata a karon farko.

Kasar Spain ce ke kan gaba a matsayi goma, sai Ingila, Sweden, Australia, Japan, Faransa, Netherlands, Colombia, Amurka, da Najeriya.

pulse news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp