Granit Xhaka ya zaman ɗan ƙwallo na bakwai da ƙungiyar Sunderland ta ɗauko a kaka wasa ta bana da za a soma.
Ya Bayer Leverkusen inda ya lashe kofin gasar Bundesliga a kakar wasa ta 2023 zuwa 2024.
Ga jerin ƴanƙwallon:
Enzo le Fee – daga Roma – £19.3m
Habib Diarra – daga Strasbourg – £30m
Noah Sadiki – daga Royale Union Saint-Gilloise – £15m
Reinildo Mandava – daga Atletico Madrid
Chemsdine Talbi – daga Club Brugge – £18m
Simon Adingra – daga Brighton – £18m
Granit Xhaka – daga Bayer Leverkusen – £13m