fidelitybank

Sumbata: An gurfanar da sojiyar da ta amince da yin aure

Date:

Rundunar sojin Najeriya na shirin gurfanar da wata Soja mai suna Private Sofiyat Akinlabi, wadda ta amince da auren wani da ba a bayyana sunan sa ba, kamar yadda jaridar The PUNCH ta samu.

PUNCH ta gano cewa a halin yanzu dai hukumomin sojin na gudanar da bincike na share fage wanda ya ke gaban shari’a.

Wata majiya mai tushe daga rundunar sojan da ta san lamarin ta shaida cewar a ranar Alhamis za a gurfanar da Akinlabi bisa laifin rashin da’a da su ka hada da keta dokokin soji da su ka shafi shafukan sada zumunta da hada kai da wanda a ka horar da shi.

Rundunar sojoji sun tsare Akinlabi ne a ranar 14 ga watan Disamba, 2021, a lokacin da wasu faifan bidiyo su ka nuna ta na karbar tayin auren wani mai yi wa kasa hidima a sansanin da ke Yikpata, jihar Kwara.

www.punch news.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp