fidelitybank

Starlink ya kara farashin Intanet a Najeriya

Date:

Kamfanin Starlink, da ke ba da sabis na intanet ta hanyar tauraron dan adam, ya sanar da karin farashin biyan kuÉ—in wata-wata a Najeriya.

Sabon farashin zai fara aiki nan take ga sabbin abokan ciniki, yayin da za su fara shafar masu amfani da suka riga suka yi rajista daga ranar 27 ga Janairu, 2025.

A wata wasika da kamfanin ya aike wa abokan hulɗarsa, Starlink ya bayyana cewa karin farashin ya zama wajibi don kyautata hanyar sadarwa da kuma tabbatar da ci gaba da ba da sabis mai nagarta a duk faɗin ƙasar.

Sabon tsarin farashi ya kasance kamar haka:

– Masu amfani da shi a gidaje za su dinga bitan N75,000

– Masu amfani da shi a tsarin tafi da gidanka a shiyya za su dinga biyan N167,000

– Masu amfani da intanet tsarin tafi da gidanka zuwa duka sassan duniya za su biya N717,000

Kamfanin ya kuma bayyana cewa masu amfani waÉ—anda ba sa son ci gaba da amfani da sabis É—in na da damar soke rajistar su a kowane lokaci.

sun news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp