fidelitybank

Spain da Japan sun tsallake zuwa zagaye na daga da na kusa da na ƙarshe

Date:

Akalla kasashe biyu ne suka samu tikitin zuwa wasan kusa da na karshe a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA da ke gudana a Australia da New Zealand a shekarar 2023.

Kasashen biyu sune Spain da Japan.

Hakan na zuwa ne bayan kammala wasannin zagaye na 16 na ranar Asabar.

Spain ta lallasa Switzerland da ci 5-1 a wasan zagaye na 16 da suka kara a zagaye na 8.

Ita kuwa Japan ta samu nasara a kan Norway da ci 3-1 a daya wasan zagaye na 16 da suka kara.

Za a ci gaba da wasannin zagaye na 16 a ranar Lahadi.

Afirka ta Kudu za ta kara da Netherlands, yayin da Sweden za ta kara da Amurka.

leadership newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin ƴan Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...

Isra’ila ta buga gangar yaƙi – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce...

Iran ta na cigaba da luguden makami mai Linzami cikin Isra’ila

Ana ci gaba da zaman dar-dar a Isra'ila yayin...

Alhazan Najeriya sun fara dawo wa daga ƙasar Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sanar da isowar...

Sojoji sun kama ɗan kasar China da zargin kai wa ƴan Boko Haram kayayyaki

Rundunar sojojin ƙasar nan ta kama wani dan kasar...

Isra’ila ta tsokano tsuliyar Dodo – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce...

Da sani na Isra’ila ta kai hari Iran – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana sane...
X whatsapp