fidelitybank

Sojojin Ukraine sun sami horo bayan Amurka ta basu jirgin yaƙi mara matuƙi

Date:

Amurka ta ce, ta bai wa wasu daga cikin sojin Ukraine horon yadda za su sarrafa jirgi maras matuki da ke kakkaɓo tankar yaƙi mai suna Switchblade.

Jirgin da ke tashi sama tare da sakar bam a inda aka saita shi, zai yi matukar tasiri a yakin.

Wakilin BBC ya ce, sojojin Amurka sun yi amfani da jiragen marasa matuka a Afghanistan, kuma yawancinsu na ɗauke da isassun ababen fashewa da sai a mota mai silke za a iya ɗaukarsu.

Kakakin ma’aikatar tsaron Amurka, John Kirby, ya ce, sojin Ukraine da suke Amurka gabannin mamayar Rasha aka koya wa yadda za su sarrafa jiregen.

www.leadership ng.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Iran ta zartar da hukuncin kisa kan masu leken asiri

Kamfanin dillancin labarai na sashen shari'a a Iran ya...

Za mu ɗauki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta ɗaukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...
X whatsapp