fidelitybank

Sojojin Ukraine 7,200 sun yi baton dabo a kasar

Date:

Shugaban hukumar karbar korafe-korafen jama’a a Ukraine Oleh Kotenko ya ce sojojin kasar kusan 7200 ne suka bata tun lokacin da Rasha ta kaddamar hare-hare a Ukraine.

Jami’in ya shaida wa gidan Talabijin na TV Channel cewa, mafiya yawa daga cikinsu na hannun dakarun Rasha

Mista Kotenko ya ce da fari Sojojin kasar sun bayar da rahoton cewa dakaru 2000 ne suka bace.

To amma ya ce adadin ya zarta haka, inda ya kara da cewa ”Hukumarmu ta samu labarin cewa mutum 7200 ne ba a gani ba”

Ya kuma yi fatan cewa ko ba-jima, ko ba-dade za su dawo gida ta hanyar musanya su da fursunonin Rasha da ke hannun hukumomin kasar

Kawo yanzu dai kasashen biyu ba su ce uffan ba game da batun. In ji BBC.

Duka kasashen dai na ikirarin kame dubban fursunonin yaki tun farko fara yakin a watan fabrairu.

www.nigerianews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp