fidelitybank

Sojojin Rasha sun yi garkuwa da mutum 300 – Ukraine

Date:

Ma’aikatar tsaro ta Ukraine ta sanar cewa kimanin mutum 300 ne dakarun Rasha suka yi garkuwa da su a wani dakin karkashin kasa da ke wata makaranta a kusa da Chernihiv a arewacin Ukraine.

Ciin wani sako na Twitter da ta wallafa, ma’aikatar ta ce dakarun Rasha sun kama wasu mazauna kauyuka a Yahidne wanda ke da nisan kilomita 140 arewa da Chernihiv, kuma ta yi ikirarin mutum 18 cikinsu sun mutu.

BBC ba ta iya tabbatar da sahihancn wadannan bayanan na ma’aikatar tsaron Ukraine ba.

Sai dai mazauna Yahidne su shaida ma wakiliyar BBC cewa kimanin mutum 130 Rashawa suka tsare a wani karamin daki na karkashin kasa.

Rasha ba ta mayar da martani kan wannan ikirarin na Ukraine ba.

vanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp