fidelitybank

Sojojin mu ku cigaba da yi wa Lebanon lugudan wuta – Isra’ila

Date:

Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya umurci sojojin Isra’ila da su ci gaba da luguden wuta da kan wuraren ‘yan ƙungiyar Hezbollah a Lebanon, duk da kiraye-kirayen tsagaita wuta da ake yi.

Wakiliyar BBC ta ce ofishin firaiministan Isra’ila ya fidda sanarwar da ta ce firaiminista bai ce komai ba game da buƙatar Amurka da Isra’ila.

Ministan harkokin wajen Isra’ila ya ce ba za a tsagaita wuta ba, har sai an samu nasara a kan Hezbollah.

Wani ministan Isra’ila mai ra’ayin riƙau Bezalel Smotrich ya yi watsi da shawarar tsagaita buɗe wuta, yayin da shugaban ƴan adawa Yair Lapid (Ya’ir Lipid) ya ce ya kamata a samu tsagaita wuta amma ta mako ɗaya kacal.

www.najnew

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp