fidelitybank

Sojojin mu 498 aka kashe sabanin ikirarin da Ukraine ta ke yi – Rasha

Date:

Ma’aikatar tsaron Rasha ta bayyana alƙalumman farko na yawan sojojin da aka kashe a yaƙin Ukraine.

Ta ce sojojin Rasha 498 kawai aka kashe, yayin da 1,597 suka samu rauni, kamar yadda kafofin yaɗa labaran Rasha suka bayyana.

Adadin ya ci karo da alƙalumman da Ukraine ta bayar inda ta ce ta kashe sojojin Rasha 5,840.

Rasha kuma ta yi ikirarin kashe sojojin Ukraine sama da 2,870 kuma kusan 3,700 suka jikkata. Zuwa yanzu Ukraine ba ta bayyana wasu alƙalumma ba.

BBC ba za ta iya tantance iƙirarin Rasha ba ko na Ukraine, amma ma’aikatar tsaron Birtaniya ta bayyana cewa sojojin Rasha sun ji jiki.

Tun da farko hukumar agajin gaggawa ta Ukraine ta ce sama da fararen hula 2,000 da jami’ain agaji 10 aka kashe zuwa yanzu.

tribune news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp