fidelitybank

Sojoji sun yi wa ƴan bindiga ɓarna a Kaduna

Date:

Ministan Yaɗa Labarai, Lai Mohammed ya tabbatar da kai hari kan sansanin sojan ƙasar da ‘yan bindiga suka kai a Jihar Kaduna.

Ministan ya ce, duk da cewa, kafofin yaɗa labarai da dama sun ruwaito harin, amma sun gaza wajen ruwaito yadda sojojin Najeriya suka fatattaki maharan.

Sojoji aƙalla 11 rahotanni suka ruwaito an kashe a harin na ranar Lahadi, lokacin da maharan suka far wa sansanin nasu da ke yankin Birnin Gwari.

Kazalika, an ƙona motocin soja masu sulke uku.

“Tabbas an kai hari kan sansanin soja a Kaduna, amma abin da ‘yan jarida ba su ruwaito ba shi ne, yadda aka daƙile harin da kuma ɓarnar da aka yi wa ‘yan ta’addan,” in ji ministan bayan kammala zaman Majalisar Zartarwa a jiya Laraba.

Sai dai ministan bai bayyana adadin sojojin da aka kashe ba. In ji BBC.

tribune

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Iran ta zartar da hukuncin kisa kan masu leken asiri

Kamfanin dillancin labarai na sashen shari'a a Iran ya...

Za mu ɗauki matakin hana sake faruwar kisan mutane – Gwamnatin Filato

Gwamnatin jihar Filato ta jaddada aniyarta ta ɗaukar mataki...

Babu barazanar tsaro a Abuja – Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, babu wata barazanar a babban...

Isra’ila za ta mayarwa da Iran martani duk da tsagaita wuta

Ministan tsaron Isra'ila, Katz ya bayyana cewa, ya ba...

Ba mu kai wa Isra’ila hari ba – Iran

Kafar watsa labarai ta Iran ta ruwaito gwamnatin ƙasar...

Duk da faduwar farashin mai NNPCL ya kara farashi

Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPCL ya ƙara farashin...

Duk wasu ƙawayen Amurka za su ɗanɗanar kuɗarsu – Iran

Rundunar dakarun juyin juya halin Iran ta fitar da...

Iran ta mayar da martani kan sojojin Amurka dake Qatar

Kafofin yaɗa labaran Iran sun bayyana cewa ƙasar ta...

Faransa ba ta goyon bayan Amurka na kifer da gwamnatin Iran – Barrot

Ministan harkokin wajen Faransa ya ce, ƙasarsu ba ta...

Kotu a Kano ta ɗaure masu satar Yara

Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a Miller...

Ba wata hujja da Amurka za ta kai wa Iran hari – Rasha

An gudanar da tattaunawa tsakanin shugaban Rasha Vladimir Putin...

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...
X whatsapp