fidelitybank

Sojoji sun yi luguden wuta ta sama tare da ceto mutane a Katsina

Date:

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina a ranar Asabar din da ta gabata ta kai farmaki maboyar ‘yan ta’adda a kauyen Tandama da ke karamar hukumar Danja tare da ceto wasu mutane shida da aka yi garkuwa da su.

Sanarwar da Kakakin Rundunar, Sufeto Gambo Isah ya fitar, ya ce, an kai samame maboyar ‘yan ta’addar ne bisa sahihan bayanan sirri.

Ya ce: “A ranar Asabar 6/08/2022 da misalin karfe 0530 na safe, bisa samun sahihan bayanan sirri, rundunar ‘yan sandan ta kai farmaki maboyar ‘yan ta’adda a Unguwan Dako, kauyen Tandama, a karamar hukumar Danja, inda ta yi nasarar ceto mutane 6 da aka yi garkuwa da su.

”Su ne: Alhaji Garba Dan Mallam, M,52 of Unguwan Nuhu, Danja LGA ,Rabiu Idris,45 of the same address, Abba Samaila, 38, Yunusa Sani, 54 of Layin Sani village, Kafur Ishaq Yakub, 40,Danjuma Samaila, mai shekaru 45, duk adireshin daya ne.”

A wani labarin kuma, wani rahoto da ba a tabbatar da shi ba daga wasu al’ummar garin Safana ya nunar da harin bam din da rundunar sojojin saman Najeriya NAF ta kai a wani sansanin ‘yan ta’adda da ke karamar hukumar Safana ta jihar Katsina a yammacin ranar Asabar da ta kai ga halaka shugaban ‘yan ta’adda Abdulkarim Faca- faca.

Hakazalika an kashe wasu gungun ‘yan ta’adda takwas da ake zargin ‘yan ta’adda ne a yayin farmakin NAF, yayin da wasu ‘yan ta’addan suka tsere da raunukan harbin bindiga a lokacin da ake gudanar da aikin share fage.

thisday nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp