fidelitybank

Sojoji sun lalata haramtattun wuraren tace mai a Najeriya

Date:

Dakarun sojan Najeriya sun lalata haramtattun wuraren tace man fetur 30, sannan suka kwashe sama da lita miliyan 12 na gas da ababen hawa ke amfani da shi (AGO) a ayyukan da suka yi a jihohin Delta, da Rivers, da Bayelsa.

Daraktan yada labarai na rundunar sojan, Manjo Janar Bernard Onyeuko, shi ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai ranar Alhamis a Abuja.

Kamar yadda sanarwar tace, “Sojojin sun gano tare da lalata haramtattun wuraren tace mai 30, da tankunan ajiye 37, da tanda 31, da manyan jiragen ruwa na katako 12, da na’urorin sanyaya wuri biyu, da ramukan ajiya uku, da ganguna na Æ™arfe,” a cewarsa.

“A dunkule, sojojin sun kwato litar mai miliyan 12, da tataccen litar gas 150,000, da lita 4,000 na danyen mai da aka sata, da motocin tanka uku, da motoci uku, da bututu 73, da babura biyu, da motar bas daya, da Toyota kirar Camry daya, da ƙirar Mercedes Benz daya.

“Bugu da kari, an kama wasu barayin manyan wayoyin wutar lantarki biyu da ke da alaka da lalatawa da kuma sata.”

vanguard news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp