fidelitybank

Sojoji sun kwace bindigu 500 a hanun mutanen jihar Filato

Date:

Rundunar soji ta kasa ta sanar cewa, ta kwace bindigogi marasa lasisi fiye da 500 daga hannun fararen-hula a jihar Filato.

Bindigogin wadanda yawansu ya kai 517, ciki har da wasu samfuri AK-47 da kanana da kuma wadanda aka kera a gida sun shiga hannun rundunar ne yayin wani biki da aka gudanar a birnin Jos a jiya Alhamis.

An dai kwato su ne daga hannu masu aikata laifuka, cikinsu ma akwai ‘yan fashi da makami da mambobin kungiyoyi masu satar mutane suna garkuwa da su domin kudin fansa, kamar yadda wani kakakin rundunar ya shaida wa BBC.

An kuma kwace wasu bindigogin ne a jihohin Kaduna da Bauchi masu makwabtaka da jihar ta Filato, sannan an kama wasu mutanen da aka samu dauke da makaman.

A shekarar da ta gabata, wani kiyasi na cewa akwai akalla bindigogi miliyan shida da rabi a hannun jama’

latest news in nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp