fidelitybank

Sojoji sun kutsa ofishin bayar da wuta a Legas bayan an yanke musu lantarki

Date:

Jami’an rundunar sojin saman Najeriya NAF, sun killace ofishin kamfanin wutar lantarki na Ikeja Electric saboda katse wutar lantarki.

An yi zargin cewa jami’an soji ne suka ci zarafin ma’aikatan kamfanin.

A cikin wani faifan bidiyo da ke zagaye na X, an ga motar sojojin saman Najeriya a babbar kofar shiga kamfanin rarraba wutar lantarki da ke Legas a ranar Alhamis.

Wani ma’aikacin Ikeja Electric da ba shi da izinin yin magana ya tabbatar wa DAILY POST ci gaban.

Lokacin da DAILY POST ta kira Manajan Daraktan Kamfanin Lantarki na Ikeja Electric, Folake Soetan, ba ta amsa ba. Ba a amsa sakon tes da aka aika mata ba har zuwa lokacin hada wannan rahoto.

Hakazalika, kokarin jin ta bakin kakakin rundunar sojin saman Najeriya, Air Commodore Olusola Akinboyewa, ya ci tura.

nigerian news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp