fidelitybank

Sojoji sun kuma hallaka rikakken dan binigar da ya addabi mutane a Zamfara

Date:

Gwamnatin jihar Zamfara ta tabbatar da cewar, hukumomin tsaro a jihar sun hallaka ɗaya daga cikin riƙaƙƙun ƴan bindigar da ke addabar jihar mai suna Kachalla Makore tare da yaransa.

Gwamnatin ta ce an hallaka ɗanbindigar ne dai a lokacin da ya ke hanyarsa ta ɗauko gawar wani riƙaƙƙen dan bindiga da aka halaka a baya-bayan nan Kachal sani black a yankin Dan Sadau.

HHakan dai ya biyo bayan matakin da rundunar sojin Najeriya ta ɗauka na samar da wata rundunar Fansar Yamma, a tsakanin jihohin Sokoto, da Kebbi da Zamfara da Katsina don kakkaɓe ‘yanta’dda daga yankin.

Ko a kwanakin baya ma rundunar ta halaka gawurtacen ɗan bindigar nan da ya addabi jihohin Zamfara, Sokoto, Kastina da jihar Kaduna, Halilu Sububu, da karin wasu ’yan bindiga fiye da guda shida da suka addabi yankunan.

daily sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp