fidelitybank

Sojoji sun kubutar da mutane daga hannun ‘yan ta’addan Kaduna

Date:

Sojoji sun gudanar da bincike tare da kubutar da fararen hula uku a wata maboyar ‘yan fashin daji da ke yankin Angwan Malam Ali yayin aikin sintiri a Kuriga-Manini-Udawa.

Wata sanarwa da kwamishinan tsaro da al’amuran cikin gida na jihar Kaduna, Samuel Aruwan ya wallafa ta ce dakarun tsaron sun yi arangama da yan fashin dajin wadanda suka arce saboda zafin amon wuta.

Samuel Aruwan ya ce mutanen da aka kubutar su uku ne kuma duk maza, sannan dakarun sun gano bindigar AK47 daya da harsashi 18.

A baya-bayan nan dai, rahotanni na cewa dakarun tsaron Najeriya suna kara dannawa cikin daji har maboyar yan fashin daji da sukan kai hare-hare ga matafiya da manoma da mazauna yankunan karkara.

vanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp