fidelitybank

Sojoji sun kuɓutar da matan Chibok tare da ƴaƴan da suka haifa

Date:

Rundunar soji ta ƙasa, ta ce, ta ceto wasu ‘yan matan sakandiren Chibok biyu, tare da karin wasu mutum 99 daga sansanonin ‘yan ƙungiyar Boko Haram.

A wani taron manema labarai da ya gudanar a birnin Maiduguri babban kwamandan rundunar hadin gwiwwa ta Operation HADIN KAI, Manjo Janar Waidi Shaibu, ya ce dakarun nasu sun kubutar da mutanen ne a sassa daban-daban na jihar.

Gidan Talbijin na Channels TV, ya ruwaito cewa ‘yan matan Chibok din da aka kubutar su ne Rejoice Sanki, mai shekarar 24, wadda aka kubutar tare da ‘ya’yanta biyu, sai kuma Yagana Poly, ita ma mai shekara 24, wadda ita kuma ke da ‘ya’ya hudu.

Sauran mutane 99 da aka kubutar tare da ‘yan matan sun hadar da mata 47 kamar yadda dakarun sojin suka bayyana.

the nation newspaper nigeria today latest

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp