fidelitybank

Sojoji sun kashe ‘yan Boko Haram da ISWAP 21 a Borno

Date:

Akalla ‘yan ta’addar ISWAP da Boko Haram 21 ne suka mutu, sakamakon harin bam da sojoji suka kai musu a yankin tafkin Chadi da ke jihar Borno.

Wani rahoto da kafar yada labarai ta PRNigeria ta fitar ya bayyana cewa, an kawar da maharan ne a ranar Talata da wasu jirage masu saukar ungulu na yaki na rundunar sojojin saman Najeriya, NAF.

Wata majiyar leken asiri ta soji a yayin da take tabbatar da farmakin da jiragen NAF suka kai wa ‘yan ta’addan, ta lura da cewa, an kuma lalata maboyar ‘yan ta’addan a farmakin da suka kai na kwanan nan a Tumbun Jaki da Tumbun Murhu. In ji Daily Nigerian.

Ya ce: “Nasarar da aka samu ta kai hare-hare ta sama da aka gudanar a ranar 11 ga watan Yulin 2022 ya samo asali ne daga sahihan bayanan sirri kan ayyukan ‘yan ta’addan a wuraren da aka ambata da kuma mayar da martani ga hare-haren da aka kai a wuraren da sojoji suka yi a Damasak da Mallam Fatori.

bbc nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp