fidelitybank

Sojoji sun kashe wanda a ke zargi da siyarwa ‘yan bindiga makamaki a Zamfara

Date:

Dakarun sojin Operation Fansan Yanma, OPFY, sun kashe wani da ake zargin mai sayar da makamai ne yayin da yake yunkurin tserewa bayan an kama su da makaman da ake nufi da ‘yan bindiga.

Hakan ya faru ne a wani samame da suka kai cikin dare a garin Nasarawa Burkullu na jihar Zamfara, inda jami’an tsaro da ke aiki da bayanan sirri suka cafke wanda ake zargin, wanda ya kware wajen safarar makamai daga karamar hukumar Anka ta jihar.

DAILY POST ta tattaro cewa da ganin sojojin, wanda ake zargin ya yi yunkurin tserewa amma cikin sauri aka kawar da shi.

A cewar rundunar, binciken farko da aka gudanar ya tabbatar da cewa yana jigilar bindigogi da alburusai zuwa ga kungiyoyin ‘yan bindiga da ke aiki a yankin da suka yi ta kukan cewa sun fita daga makamai yayin da sojoji suka kara kaimi a kansu.

www.nnn.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp