fidelitybank

Sojoji sun kashe shahararren ɗan bindiga Na’ballo

Date:

Shahararren shugaban ‘yan bindiga, Na’ballo, abokin Ado Aleiro ya mutu.

An kashe Na’ballo, wani babban dan fashi da tarihi na ta’addanci a cikin al’umma, a wani artabu da sojoji.

Rahotanni sun bayyana cewa yana zaune ne a Takulawa ta Gabas, a karamar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara inda daga nan ne yake hada ayyukan ta’addanci.

Zagazola Makama, kwararre kan yaki da ta’addanci da tayar da kayar baya a tafkin Chadi, ya ce Na’ballo ya gamu da ajalinsa ne a lokacin wata arangama ta cikin gida tsakanin bangarorin ‘yan bindiga a yankin.

A wani lamari na daban kuma a ranar Litinin din da ta gabata wasu da ake zargin Fulani ne sun kai farmaki kan masu ababen hawa a tsakanin kauyukan Kucheri da Magazu.

Da kyar masu ababen hawan suka tsere suka sanar da sojoji.

Da yake aiki da bayanan sirri, sojojin sun mayar da martani cikin gaggawa tare da fatattakar ‘yan bindigar a wani samame na hadin gwiwa, inda suka kashe dukkan maharan takwas.

Babu wani farar hula da aka samu rauni yayin shiga tsakani na sojoji.

spw

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp