fidelitybank

Sojoji sun kashe mayaƙan Boko Haram a Borno

Date:

Dakarun sojojin Najeriya, sun kashe mayaƙan Boko Haram biyu, a yankin ƙaramar hukumar Konduga ta jihar Borno.

Kakakin rundunar, Birgediya-Janar Onyema Nwachukwu ya ce dakarun sun yi wa ƴan Boko Haram ɗin kwanton-ɓauna ne a wata hanya da suka saba wucewa.

Nwachukwu, ya ce an yi musayar wuta tsakanin mayaƙan da dakarun soji, inda daga baya sojojin suka yi nasarar fatattakar su da kuma kashe biyu a ciki.

Haka kuma, kakakin rundunar sojin ya ce dakarun sun ƙwato makamai iri daban-daban, da ƙwaya da kuma kuɗi a hannun mayaƙan na Boko Haram.

Babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya Laftanar-Janar Taoreed Lagbaja, ya jinjina wa dakarun bisa ƙoƙarin su wajen kawar da abin da ya kira ɓata-gari daga yankin arewa maso gabas da ma sauran sassan Najeriya

latest news in nigeria today 
2021 ripples

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp