fidelitybank

Sojoji sun kashe Kwamandan Boko Haram

Date:

Wani kwamandan ‘yan ta’adda na kungiyar Boko Haram, Alhaji Modu, wanda aka fi sani da “Bem Bem” ya mutu tare da wasu ‘yan ta’adda 27 da sojojin na Operation Hadin Kai Air Task Force ATF, suka yi a jihar Borno.

DAILY POST ta samu labarin cewa, Alhaji Modu shahararren barayin miyagun kwayoyi ne kuma dan fashi da makami kafin ya koma kungiyar Boko Haram.

An kashe kwamandan ‘yan ta’addan tare da ‘yan kungiyar su 27 a wani farmakin da sojoji suka kai a kusa da tsaunin Mandara a karamar hukumar Gwoza ta jihar.

Yayin tabbatar da rahoton, majiyoyin sojan sun bayyana cewa an hada kai ne bayan wasu sahihan rahotannin sirri da suka nuna cewa mayakan kungiyar IS da ke yammacin Afirka sun yi dandazo da yawa a yankin a shirye suke su sake kai sabon hari a wasu yankunan.

legit.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp