fidelitybank

Sojoji sun kashe ƴan awaren Biafara a Imo

Date:

Sojoji sun kashe ƴan a-waren Biafra guda biyu da tarwasa sansanoninsu a jihar Imo.

Wata sanarwa da rundunar sojin Najeriyar ta wallafa a shafinta na Twitter, ta ce yayin samamen da dakarunta suka kai, sun kuma gano abubuwna fashewa da ƴan a-waren Biafran ke amfani da shi.

Sojojin sun ce sun dakarunsu sun ɗauki tsawon lokaci suna artabu tsakaninsu da ƴan ƙungiyar ta IPOB, kafin daga bisani su ci karfinsu tare da raunata da dama.

Sun kuma gano cewa ƴan IPOB ɗin na amfani da sansanonin wajen cin naman mutane da yin tsafi da kuma sanya tsoro a zukatan mutane.

Har ila yau, sanarwar ta ce an lalata gidajen wasu bokaye guda biyu tare da kama huɗu daga cikinsu.

Sojojin sun ce sun ƙwato wata tankar mai da babura huɗu da faifen zuko hasken lantarki da kuma kuɗaɗe.

tribune news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp