fidelitybank

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Date:

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai sun ƙaddamar da hare-hare ta sama da ƙasa kan cibiyoyin ƴan Boko Haram da ISWAP da ke Nzalgana a ƙaramar hukumar Gujba da Timbuktu Triangle.

Wata sanarwa da rundunar sojin Najeriya ta wallafa a shafinta na X ta ce rundunar ta ce sakamakon hare-haren ya haifar da kisan ƴan ƙungiyar da jagororinsu da suka haɗa da Ameer Malam Jidda wanda babban kwamanda ne a ƙauyukan a Ngorgore da Malumti.

Bugu da ƙari, an samu ƙarin gawarwakin ƴan ta’adda sannan an ƙwato makamansu a wani hari da aka kai Malamfatori.

A baya-bayan nan dai ana ta samun ƙaruwar hare-haren Boko Haram da ISWAP, inda ko a watan da ya gabata sai da ƙungiyar ta kai wani harin jirgi maras matuƙi a garin Marte da ke jihar Borno.

vanguard news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...
X whatsapp