fidelitybank

Sojoji sun dakile harin ta’addanci a Binuwai

Date:

Dakarun sojin kasar nana da aka tura domin yaƙi da ta’addanci a yankin Arewa ta tsakiya tare da hadin gwiwar jami’an sa-kai, sun yi nasarar dakile wani yunkurin yin garkuwa da mutane tare da ceto wasu mutum biyu da aka yi garkuwa da su a jihar Benue.

Sojojin sun yi gaggawar kai ɗauki bayan amsa kiraye-kiraye daga sansanin ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a kauyen Tsede da ke kan titin Tor Donga Takum a ƙaramar hukumar Katsina Ala, a jihar, inda suka yi artabu da masu garkuwa da mutane, lamarin da ya tilasta musu yin harbi.

Mutanen da aka ceto waɗanda suka haɗa da wani Cif Sano Kursi da Augustine Sada, ba su samu wani rauni ba, kuma tuni aka hada sada su da iyalansu.

Sojojin sun kuma ƙwace makamai da alburusai wanda ya nuna jajircewar sojoji wajen kare rayuka da dukiyoyi da kuma muhimmiyar rawar da jami’an tsaro da al’umma ke takawa wajen yaki da miyagun laifuka.

nigerianewstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp