fidelitybank

Sojoji sun ceto mutane 669 daga hannun masu garkuwa dasu

Date:

Akalla mutum 669 aka ceto daga hannun wadanda ke garkuwa da su cikin mako uku da ya gabata.

ShaLkwatar tsaro ta sojojin Najeriya (DHQ) ta ce, an kashe mayaka da ‘yan bindiga 23, kuma an kama 19 ,sannan mayaka 1,158 tare da iyalansu sun mika kawunansu ga dakarun Najeriya.

Babban jami’i mai kula da harkokin yada labarai na rundunar, Manjo-Janar Bernard Onyeuko, ya ce “dakarun soji, sun kuma kama wani Abdurrazaq Hudu wanda ya ce yana sayar wa kungiyar ISWAP kayayyakin yaki ne, inda aka kama shi a Mutum Biyu da ke karamar hkumar Gassol ta jihar Taraba.

Manjo-Janar Onyeuko ya ce, cikin mutum 1,158 din, akwai maza 164 da mata 367 da kuma yara 627. A cewar Vanguard.

opra news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp