fidelitybank

Sojoji sun budewa’yan ta’adda wuta a gumurzun da suka yi kusa da NDA

Date:

An yi musayar wuta tsakanin dakarun Sojin Operation Thunder Strike/Whirl Punch da tsagerun ‘yan bindiga a yankin Labi, hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari.

Daily Trust ta rawaito cewa, akalla ‘yan bindiga 55 suka mutu a a rangar da a suka yi da sojoji kimamin su 75 da aka tirke kusa da makarantar Sojojin Najeriya NDA a Kaduna.

Daraktan yada labarai na shelkwatar tsaro, Manjo Janar Benard Onyeuko, ya bayyana hakan ranar Alhamis yayin hira da manema labarai.

Onyeuko ya yi bayanin cewa, yan bindigan sun sha ruwan wuta daga sama da kuma harsasan sojin kasa.

Ya ce: “Jami’an Sojin sama sun kai hari mabuyar yan bindga a kudancin Damari dake karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna, bayan binciken kwakwaf. Harin Sojin saman ya hallaka ‘yan bindiga kusa da NDA, kuma sakamakon haka yan bindiga 55 sun mutu.” 

leadership newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp