fidelitybank

Sojoji sun bankaɗo masana’antar ƙera makamai a Filato

Date:

Rundunar sojin ƙasar nan ta gano wata masana’antar ƙera makamai a jihar Filato.

Cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar a shafinta na X, ta ce ta gano masana’antar ne a cikin tsaunukan ƙauyen Pakachi da ke yankin ƙaramar hukumar Mangu.

..

A lokacin samamen, sojojin sun ce sun samu makamai da wani kayayyakin ƙera makaman a masana’antar, tare da kama mutum guda da suke zargi da hannu a masana’antar.

Sanarwar ta ƙara da cewa rundunar sojin na farautar wanda ake zargi da mallakar masana’antar domin gurfanar da shi a gaban kotu. A rahoton BBC.

Makaman da aka gano a masana’antar sun haɗar da:

  • Bindiga ƙirar AK 47 guda biyar.
  • Bindiga ƙirar gida 21
  • Ƙananan bindigogi 11 da harsasan su biyar.
  • Tukunyar sinadarin Carbide.
  • Saya guda uku.
  • Tarin nau’ikan harsasai daban-daban.
  • Guduma guda huɗu.
  • Mashina tono shida.
  • Injin janareto.
  • Da sauran abubuwa.

legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp