fidelitybank

Sojoji su rinka shiga daji wajen bankado ‘yan bindiga – Majalisar Dattawa

Date:

Majalisar dattijai ta yi kira ga sojojin Najeriya da su rinka kai hari kan ‘yan bindiga maimakon su jira sai an kai musu hari su nemi fansa.

Ta kuma nemi gwamnatin tarayya ta samar da jiragen yaki, domin fatattakar ‘yan ta’adda daga duka maboyarsu.

Wannan na cikin wasu abubuwa da aka cimma matsaya a kansu, bayan dogon lokacin da aka share a na muhawara kan tabarbarewar da tsaro.

A makon jiya, sai da ‘yan bindiga suka kashe 18 ciki har da wasu sojoji, tare da jikkata mutum 40, yayin da ‘yan ta’addan suka mamaye kauyen Galadima Kogo a karamar hukumar Shiroro a jihar Neja.

thisday nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

APC ta yi kwaf daya a zaben cike gurbin Kaduna da Jigawa

Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa ta yi...

Ba mu yarda da zaben Ghari da Tsanyawa ba – NNPP

Jam'iyar NNPP mai mulkin jihar Kano a arewacin Najeriya...

QPC ta nemi INEC ta soke zaɓen Kano

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta nemi hukumar zaɓe...

Zaɓen Kano: An kama Mutane 288 da tayar da zaune tsaye

Rudunar Æ´ansandan jihar Kano, ta sanar da kama mutum...

An Kama wakilin jam’iyya da Naira miliyan 25.9 na Siyan Kuri’a

Jami’an tsaro sun kama wani da ake zargin wakilin...

Farashin kayan abinci na rugu-rugu a Najeriya – NBS

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce hauhawar farashin...

Kotun Kano ta ce a kamo mata Dagacin Tamburawa

Kotun Shari’ar Musulunci da ke shelkwatar Hisbah a Kano,...

Kotu ta ƙwace motocin gwamnatin Zamfara guda 40 daga hannun Matawalle

Kotun Daukaka Kara da ke a Sokoto ta tabbatar...

A na cigaba da gudanar da zaben cike gurbi harda Kano

Kano na É—aya daga cikin jhihohin da ake kaÉ—a...

Mutane 12 sun mutu a wani hatsari a Kano – FRSC

Hukumar Kiyaye Haddura ta Ƙasa (FRSC) reshen Kano, ta...

Masarutar Rano ta haramta aurar da Yaran da ba su kammala karatun Firamare ba

Masarautar Rano a Kano ta haramta cire yarinya daga...

Matatar Dangote za ta fara jigilar mai kyauta ga gidajen mai

Matatar man Dangote za ta fara jigilar mai kyauta...
X whatsapp