fidelitybank

Sojin Isra’ila sun harbe ƴar Jaridar AlJazeera

Date:

An harbe wata gogaggiyar ƴar jaridar Al Jazeera Shereen Abu Aqleh a yayin da take bayar da rahoto kan wani samame da dakarun sojin Isra’ila suka kai a birnin Jenin da ke Gaɓar Yammacin Kogin Jordan.

Kafar yaɗa labaran mai cibiya a ƙasar Qatar ta ce sojojin Isra’ila ne suka harbe ƴar jaridar mai shekara 51 “da gangan” kuma “ba tare da ta yi wani abu ba. Sannan an ji wa wani ɗan jaridar raunuka sakamakon harbinsa da aka yi.

Sai dai rundunar sojin Isra’ila ta ƙaryata cewa dakarunta kan ƴan jaridar suka kai hari.

Suna nuna yiwuwar “wataƙila ƴan bindigar Falasɗinu ne” suka kashe ta a yayin da ake musayar wuta.

Kafar yaɗa labaran mai cibiya a ƙasar Qatar ta ce sojojin Isra’ila ne suka harbe ƴar jaridar mai shekara 51 “da gangan” kuma “ba tare da ta yi wani abu ba. Sannan an ji wa wani ɗan jaridar raunuka sakamakon harbinsa da aka yi.

legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Masu shan Taba Sigari sun shiga rudani a Faransa da firgici

A yau ne sabbin dokokin hana shan taba a...

Ni da Wike tif da taya ne – Fubara

Dakataccen gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya ce, babu...

Za a yi jana’izar Dantata a ranar Litinin

Babban sakataren marigayi Alhaji Aminu Dantata, Mustapha Abdullahi Junaid,...

Talauci da rashin tsaro na iya barazana ga zaɓen 2027 – Rahoto

Ƙungiyar fafutikar kare haƙƙin ɗan'adam da tabbatar da dimokuraɗiyya...

Tinubu ya aike da sakon ta’aziyya ga iyalan Dantata

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya aike da saƙon ta'aziyarsa...

Dangantaka tsakanin Amurka da Canada ta yi tsami

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce zai yanke dukkan...

An yi jana’izar Kwamandojin sojinta da masana nukiliyar Iran da Isra’ila ta kashe

Iran ta gudanar da jana'izar mutum 60, ciki har...

Za a binne Attaijirin dan kasuwar nan na Kano Dantata a Dubai

Allah ya yi wa attajirin ɗan kasuwar nan na...

Dalori ne ya maye gurbin Gnaduje a shugabancin APC

Mataimakin shugaban jam'iyyar APC na yankin arewa, Ali Bukar...

IGP ya ba da umarnin bincike kan bidiyon ƙorafin wani tsohon ɗansanda

Babban Sufetan ‘Yan Sandan Najeriya, Kayode Adeolu Egbetokun, ya...

Amurka za ta bayar da gudunmawar dala miliyan 30 ga ‘yan Gaza

Amurka za ta ba da tallafin dala miliyan talatin...

Iran na binciken ɓarnar da aka yi cibiyoyin nukiliyar ƙasar

Ministan harkokin waje na Iran ya amince an yi...
X whatsapp