fidelitybank

Snoop Dog ya nemi ya yi waka da ‘yan Najeriya

Date:

Fitaccen mawaƙin gambarar nan dan kasar Amurka, Snoop Dogg ya roki, mawakiyar Najeriya Tems, da ta yi wa Allah ta amince su yi waka tare.

Mawakin ya bayyana hakan ne a wani bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta, in da aka ji yana cewa ta amince da bukatarsa domin shi da iyalinsa masoya wakokinta ne.

Fitaccen mawakin ya zuwa yanzu kididdiga ta nuna ya sayar da kundin wakokinsa fiye da miliyan 23 a kasar, da kuma fiye da miliyan 35 a sauran kasashen duniya.

A hannu guda kuma mawakiyar Najeriya Tems ta fara fice a duniya ne a shekarar 2020, bayan ta yi fitowa ta musamman a wakar mawaki Wizkid mai suna Essence, kuma daga baya wani fitaccen mawakin duniya Justin Bieber shi ma ya kara nasa baitukan a cikinta.

Wannan ya sanya ta samu shiga rukunin zakarun wakokin shekarar, kamar yadda jaridar Aminiya ta rawaito labarin. Daga nan ne kuma Tems ta yi waka da fitaccen mawakin duniya Drake mai suna Fountain.

A halin yanzu dai Tems na rukuni na uku na wadanda za su iya lashe lambobin yabo na Grammy karo na 65 da za a gudanar.

vanguard new

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp