fidelitybank

Siyasar Kano: Makusantan Kwankwaso na zawarcin Shekarau

Date:

Siyasar Kano ta dauki sabon salo yayin da wasu manyan hadiman tsohon gwamnan jihar, Rabiu Musa Kwankwaso suka ziyarci Ibrahim Shekarau a Abuja a ranar Alhamis da ta gabata.

Shugaban ma’aikatan tsohon gwamna Kwankwaso, Adamu Dangwani, tare da tsohon dan majalisar tarayya, Danburam Nuhu, tsohon kwamishina, Yusuf Danbatta da Hadiza Adado; wadanda suka kasance makusantan Kwankwaso, sun ziyarci Shekarau a Abuja kan sauya yanayin siyasa a jihar.

Majiyoyi sun bayyana cewa, bakin na kokarin shawo kan babban abokin adawar ubangidan nasu domin ya dawo jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), wanda ya bari gabannin zaben 2019 saboda dawowar Kwankwaso jam’iyyar, rahoton Premium Times.

APC ta gamu da gagarumin cikas a wata jihar kudu yayin da kansiloli 5 suka fice, sun koma PDP Siyasar Kano: Makusantan Kwankwaso sun lallaba sun gana da Shekarau, suna kokarin sake jawo shi PDP Hoto:

Shekarau ya koma jam’iyyar APC ne bayan PDP ta mika shugabancinta a jihar ga Kwankwaso, wanda ya kasance dan jam’iyyar tun bayan kafata a 1998, har zuwa lokacin da ya koma sabuwar APC a 2014. Yanzu, Kwankwaso na shirin sake sauya sheka daga PDP zuwa jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP).

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp