fidelitybank

Siyasar Amurka: Biden ya soki Trump cikin fushi

Date:

Shugaba Joe Biden ya zafafa sukar da yake yi wa Donald Trump, inda yake zargin sa da shirin keta haddin kundin tsarin mulkin Amurka.

Ya kuma bayyan cewa tsohon shugaban da magoya-bayansa na da haÉ—arin gaske ga dimokuradiyya.

A cikin yanayi na barazanar dakatar da harkokin gwamnati a cikin kwanaki muddin majalisa ba ta amince da a karÉ“i karin kudade bashi ba, Mista Biden ya ce hatta a cikin jam’iyyar Republican akwai masu tsattsauran ra’ayi da ke harzuka juna.

Ya ce “Dimokuradiyya ta al’umma ce, ba sarauta ba ce ko abin neman kuÉ—i, ba tare da alaÆ™a da bangaranci jam’iyya ba, akwai bukatar yarda da shan kaye da rungumar Æ™addara.”

Ya kuma ce kokarin da Mista Trump ke yi na sake neman kujerar shugabancin Amurka, buri ne kawai da ke cike da mugun nufi na ramuwar gayya

newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp