fidelitybank

Siyasa: Zan koyawa sauran  jam’iyyu mumuan darasi a 2023 – Fintiri

Date:

Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri ya ce zai koyawa sauran jam’iyyun siyasa a jihar mumunan darasi a zaben 2023.

Fintiri ya bayyana haka ne a lokacin da kungiyar kansilolin jihar Adamawa ta amince da shi a matsayin dan takaranta a dakin liyafa na gidan gwamnati da ke Yola wanda ya gudana a ranar Laraba.

Ya ce“Sun gaza a cikin shekaru hudu da suka samu damar gudanar da mulkin jihar, kuma ba za mu bari su yaudari jama’armu ba, za mu ci gaba da in aiki tukuru, mu samar da ribar dimokuradiyya. A kan haka, na yi imani, za mu koya musu darussa marasa kyau, cewa za su rasa dukkan zabukan daga shugaban kasa zuwa matsayi na karshe a cikin al’umma, wato na kansila,” inji Fintiri.

latest news in lokoja, kogi state

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp