fidelitybank

Shuraim ya yi bankwana da limancin masallacin Ka’abah

Date:

A yanzu dai ta tabbata cewa Sheikh Saud Ash Shuraim ya bar limanci a Masallacin Ka’abah bayan da hukumar da ke kula da manyan masallatai biyu mafiya tsarki na duniya wato masallacin Makka da kuma na Madina ta fitar da jerin sunayen limaman da za su jagoranci sallar Tarawi, kuma ba sunanshi.

Tun a watan Janairu rahotanni suka bayyana cewa wani daga cikin fitattun limaman É—aya daga cikin manyan masallatan biyu ya bar aikin.

Karanta Wannan: Ighalo da Ronaldo na takarar zura kwallaye a gasar Saudiyya

Amma kuma sai a watan jiya na Fabarairu ta bayyana cewa limamin da zai yi ritayar shi ne Sheikh Saud Ash Shuraim.

Sai dai ba a bayyana dalilan da suka sa lilamin ya yi ritaya haka da wuri ba, amma kuma wasu kafofi sun nuna cewa shi da kansa ya buƙaci barin limancin.

Limamin wanda ya shafe shekara 32 yana jagorantar sallah, ya ja sallarsa ta Æ™arshe a masallacin na Ka’abah ranar Litinin 12 ga watan Rabi Al Awwal 1443 ( Litinin 18 ga watan Oktoba 2021).

nnnnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp