fidelitybank

Shugaban Ukraine zai gana da Isra’ila domin neman goyon bayan su

Date:

Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky, zai yi wa ƴan majalisar Isra’ila jawabi ta kafar bidiyo, domin samun ƙarin goyon bayan kasashen duniya kan kutsen da Rasha ta yi wa kasarsa.

Wasu rahotanni na cewa, zai yi amfani da damarsa ta zama Bayahude da faɗi tashin da suka yi, sannan ya kamanta halin da Ukraine ke ciki a hannun Rasha, da neman goyon bayan yaƙarsu kwatankwacin wanda aka yi waƴan Nazi a lokacin yaƙin duniya na biyu.

Shugaba Zelensky ya yi magana da sauran ‘yan majalisu a sassa daban-daban na duniya ciki har da Birtaniya da Amurka, domin neman taimakonsu.

An bayyana cewa, saboda gyaran da ake yi wa zauren Majalisar Isra’ila, za su yi tattaunawar ne a wani wuri mai cike da tsaro.

www.legit.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp