fidelitybank

Shugaban Ukraine ya yi wa gwamnatin Jamus jawabi a kan halin da suke ciki

Date:

A halin yanzu Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky na yi wa majalisar kasar Jamus wato Bundestag da ke Berlin jawabi.

Yana yin jawabin ne ta kafar intanet.

Bayan ya sami gagarumin yabo a farkon jawabin nasa, Zelensky na maimaita kalaman da yayi wa majalisar Birtaniya da majalisar Amurka na neman su dauki kwarararan matakai domin taka wa mamayar da Rasha ke yi birki.

Ya yi kira ga Jamus ta rungumi jagoranci da ta ke da shi tsakanin kasashen Turai, kuma ya nemi shugaban gwamnatin kasar Olaf Scholz da ya “rusa katangar” da Rasha ke son ginawa a Turai.

Zelensky ya kuma soki rashin kokarin da kasashen tarayyar Turai suka nuna gabanin wannan mamayar, inda ya ce takunkuman da aka saka wa Rasha sun makara.

breaking news in nigeria today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An fara binciken fashewar wani abu da ya kashe mutane 5 da jikkata da dama a Kano

Wani abin fashewa da ake tunanin bom ne ya...

An samu fashewar wani abu a kamfanin Æ´an Chana a Kano

An samu fashewar wani abu a Kamfanin Ƙarfe na...

Ma’aikacin kamfani ya kashe abokin aikinsa a Kano

Rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta ya...

Kotu ta ɗaure Matashin da yake tare titi a Kano da sunan barƙwanci

Kotun majistire da ke unguwar Nomansland a Kano, karkashin...

Bayan kashe Soja yanzu haka an kama Æ´an Daba 398 a Kaduna

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kaduna, ta sanar da kama...

Shettima zai san makomarsa bayan taron APC na Æ™asa – Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa, sai bayan babban...

Kotu ta É—aure Matashin da ya shiga É—akin kwanan ÆŠalibai Mata a Kano

Babbar Kotun Shariʼar Musulunci da ke Kofar Kudu a...

Ban gudu daga PDP ba – Namadi Sambo

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Mohammed Namadi Sambo, ya ƙaryata...

Da yuwar Sojojin mu za su shiga yaÆ™i don tallafa wa Isra’ila – Trump

Rundunar sojin Isra'ila IDF ta ce ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta kai hari cibiyoyin Æ™era nukiliyar Iran

Yayin da aka shiga rana ta shida na yaƙi...

Najeriya za ta kwashe Æ´an Æ™asarta dake zaune a Iran da Isra’ila

Gwamnatin tarayya ta ce, tana kammala shirye-shiryen gaggawa domin...

Makami mai Linzami ya faÉ—a kan cibiyar tattara bayanan sirrin Isra’ila

Kafar yaɗa labarai ta gwamnatin Iran ta ce, ƙasar...
X whatsapp