fidelitybank

Shugaban Ukraine ya gargadi matukan jiragen Rasha cikin fishi

Date:

Shugaban kasar Ukraine, Volodymyr Zelensky ya gargadi matukan jiragen yakin Rasha da ke shawagi a cikin kasarsa cewa za su fuskanci shari’a.

Zelensky ya yi wannan kashedin ne a ranar Laraba kamar yadda kamfanin dillancin labarai na NAN ya ruwaito.

A matsayin misali, ya ambaci wani jirgin yakin Rasha da sojojin Ukraine suka harbo a kan birnin Mariupol da aka yi wa kawanya.

Ya ce, “Kuma wannan zai faru ga duk wanda ya kashe mutanenmu, mutane masu zaman lafiya a cikin kasarmu mai zaman lafiya,” in ji shugaban na Ukraine.

Ya kara da cewa, bisa dukkan alamu matukan jirgin na Rasha ba su da masaniya kan girman umarnin da suke aiwatarwa.

“Kisan fararen hula laifi ne,” in ji shi.

Ukraine ta yi ikirarin kakkabo jiragen yakin Rasha kusan 100 da masu tayar da bama-bamai, tun bayan da Rasha ta mamaye makwabciyarta ta yamma kusan makonni hudu da suka gabata.

Ba za a iya tabbatar da da’awar da kansa ba.

sun news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp