fidelitybank

Shugaban Ukraine sanye da Kakin soji ya ce sun shirya tunkarar Rasha

Date:

Shugaba Zelensky ya sake yi wa ƴan ƙsar Ukraine jawabi da rana cewa, inda aka nuna shi sanye da kakin soja maimakon baƙar kwat din da ya saba sanyawa.

A jawabinsa na ɗazun nan ya bayyana yaƙin a matsayi “sautin labulen ƙrfe da ya faɗo yake rufe Rasha daga duniyar da ta ci gaba”. ya na mai cewa “aikin mu shi ne mu tabbatar wannan labulen bai faɗo kan iyakar Ukraine ba.”

Ya kuma yi magana a kan dakatar da ayyuka da aka yi tare da ikirarin cewa, dakarun Ukraine suna samun nasarar kare yankin gabashin Donbas, da kuma yi faɗa a kusa da Kharkiv.

Zelensky ya ce, yankin da ya fi bayar da matsala shi ne Kherson a kudancin ƙasar, inda dakarun Rasha suka nausa arewa daga yankin Crimea da suka mamaye.

A cewar sa, maƙiya na ci gaba da kutsawa cikin yankin, ya kuma bayyana tsananin yaƙin da ake yi a Chernobyl.

Sannan ya yi magana a kan dakarun da aka rasa da kuma sojojin Rasha da aka kama.

Zelensky ya kuma ce, an lalata da yawan jirage da motocin yaƙin Rasha, kuma mun lura cewa hakan ya kaɗa ƴan Rasha da dama.

punch news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp