fidelitybank

Shugaban NNPP ya sauya sheka zuwa APC a Gombe

Date:

Shugaban Jam’iyyar NNPP reshen Jihar Gombe, Abdullahi Maikano Umar, ya yi murabus a matsayin shugaban jam’iyyar inda ya sauya sheƙa zuwa APC.

A wata sanarwa ɗauke da sa hannun tsohon shugaban, ya bayyana cewa rashin manufa ta siyasa ta ɗan takarar jam’iyyar ta NNPP a jihar ne ya sa ya fita daga jam’iyyar domin a cewarsa, bai ga alamun yadda ɗan takarar jam’iyyar Khamisu Mailantaerki zai ciyar da jihar Gombe gaba ba.

Karanta Wannan: Zan ruguza PDP da ‘yan cikinta – Dan PDP a jawabin taron nnpp

“Ba zan zauna wurin da ƙarerayi ne ke zama a kan gaba ba a wurin yaƙin neman zaɓe a maimakon a rinƙa magana a kan hanyoyin ci gaba na gwamnati,” in ji Abdullahi Maikano.

Haka kuma an ga hoton tsohon shugaban na NNPP da Gwamnan Jihar Gombe Inuwa Yahaya.

legit news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...

Mukarraban gwamnati ba zan lamunci dabi’ar zubar da kima ta ba – Abba

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya gargaɗi masu...

WAEC ta sake bude shafinta don duba jarabawar bana

Hukumar shirya jarabawar Afirka ta Yamma (WAEC) ta bayyana...

Indonesia za ta gina asibiti dubu biyu ga Falasɗinawa

Indonesia ta sanar da cewa za ta kafa wata...
X whatsapp